Arewa Kallo

by Arewamedia - Apps

🗂️ Entertainment

🆓 free

4.9/5 ( 617+ reviews)
Android application Arewa Kallo screenshort

Features Arewa Kallo

Zaku iya Amfani Da Wannan Application din na Arewa Kallo, domin samun Fina Finai Fassarar Hausa Da Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda baza ku samu A Ko ina ba, da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa, cikin sauki.Wannan Application din ya tattara muku komai A guri daya, wanda Ya danganci harshen hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya downloading din abubuwan da suke A kai a wayarka,abubuwan da suke cikin wannan application din sune karamar haka:fina finai fassarar hausaLittafan hausa Na soyayya Da na YakiLabaran Duniyafina finan Hausamusha dariyawakokin hausa hiphophausa songswakokin hausa video da audiomusha dariyafassarar sultan indian hausafassarar Hausamakullin sirrifassarar Arewa24tarkon kaunafassarar algaitaagent ragaf fassarar hausasapne suhanedadin kowa sabon salokwana casain Arewa24arewa trendfina finan hausakoyarwa da hausalabaran duniyaArewa Trendinghotunan hausawatattaunawanishadantarwa da yaren hausafadakarwada sauran su.Duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu ako ina ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa Kallo kadai,ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din mu nahttps://www.arewakallo.comdomin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa Kallo.Labaran duniya;.
Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;.
Labaran Siyasa.
Labaran Wasanni da Kwallon kafa.
Labaran Shakatawa.
Rahotanni cikin bidiyo da hotuna.
Hira da jarumai.
Labaran abubuwan da ke faruwa Yau Da Kullum.

🎵

Music Features

Enjoy high-quality music streaming and playback features.

📸

Camera Features

Advanced camera features with editing capabilities.

📥

Offline Mode

Use the app without an internet connection. Your data syncs when you're back online.

Screenshots

See the Arewa Kallo in Action

Arewa Kallo Screen 1
Arewa Kallo Screen 2
Arewa Kallo Screen 3

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above